ha_tn/mrk/04/06.md

496 B

sai suka yankwane

Wannan na nufin shukin da basu kosa ba. AT: "ta yankwane shukin da basu kosa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da yake ba su da saiwa sosai, sai suka bushe

"domin shuki ba ta da saiwa sosai, sai suka bushe"

Waɗansu iri ... suka shake su ... ba su bada amfani

A nan an yi magana game da duk irin da manomin ya shuka kamar iri guda ɗaya ne. Dubi yadda ka juya wannan cikin [Markus 4:3]. "Wasu iri ... suka shake su ... ba su bada amfani ba"