ha_tn/mrk/04/01.md

190 B

Mahaɗin Zance:

A sa'ada Yesu ya koya masu daga cikin jirgin ruwa a bakin teku, ya basu misalin kasa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parables)

tekun

Wannan Tekun Galili ne.