ha_tn/mrk/03/33.md

544 B

wanene uwa-ta da 'yan'uwa na?

Yesu ya yi amfani da wannan tambaya don ya koya wa mutanen. AT: "Zan gaya maki ko wanene uwata da 'yan'uwana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Duk wanda ke ... wannan mutum shine

"waɗanda ke aikata ... sune"

shine ɗan'uwana da yar, uwata

Wannan na nufin almajirans Yesu sune iyalinsa na ruhaniya. Wannan ya fi muhimmanci fiye da zama cikin iyalinsa na jiki. AT: "wannan mutum shi kamar ɗan'uwana, da 'yar'uwata, ko uwa a gare ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)