402 B
402 B
Hakika ina gaya maku
Wannan na nuna cewa maganar da za a iya mai muhimmanci ne kuma gaskiya ne.
'ya'yan mutane
"waɗanda mutum ne ya haifa." Wannan na nanata cewa 'yan adam ne. AT: "mutane"
magana
magana
suna cewa
"mutane suna cewa"
na da baƙin aljan
Wannan karin magana da ke nufin aljan ya yi mulkin wani. AT: "na da baƙin aljani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)