ha_tn/mrk/03/26.md

643 B

Idan Shaiɗan kuma in ya tayar wa kansa ya rabu

Kalman nan "kansa" na nufin Shaiɗan, yana kuma nufin mugayen ruhohi. AT: "Idan Shaiɗan da mugayen ruhohinsa suna faɗa da juna." ko "Idan Shaiɗan da mugayen ruhohinsa na gãba da juna kuma sun rabu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rpronouns]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

ba zai iya tsayawa ba

Wannan na nufin cewa zai fãɗi kuma ba zai jimre ba. AT: "ba zai haɗu ba" ko "ba zai jima ba kuma ta zo ga ƙarshe kenan" ko "zai fãɗi kuma ta zo ga ƙarshe kenan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kwashe

a sata kayan mutum da kuma mallaka