ha_tn/mrk/03/23.md

915 B

Yesu ya kira su wurinsa

"Yesu ya kira mutanen wurinsa"

Yaya shaiɗan zai iya fitar da shaiɗan?

Yesu ya yi wannan tambaya don ya amsa maganar malaman attaura da cewa yana fid da aljan ta wurin ikon Ba'alzabul. AT: "Shaiɗan ba zai iya fid da kansa ba!" ko "Shaiɗan baya gãba da mugayen ruhohinsa!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Idan mulki ya rabu gida biyu

Kalman nan "mulkin" na nufin mutane da ke wannan mulkin. AT: "Idan mutanen da ke zama cikin mulki sun rabu suna gãba da juna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

bai zai tsaya ba

Wannan na nufin cewa mutane ba za su haɗu kuma ba kuma za su faɗi. AT: "ba zai iya jimrewa ba" ko "zai faɗi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])

gida

Wannan na nufin mutane da ke zama a gidan. AT: "iyali" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)