544 B
544 B
wanda ya ba shi
Maganan nan "wanda" na nufin Yakubu ɗan Zabadi da ɗan'uwansa Yahaya.
suna Buwanarjis, wato 'ya'yan tsawa
Yesu ya kira su da wannan suna domin suna kamar tsawa ne. AT: "suna Buwanarjis, wanda ke nufin mutane da ke kamar tsawa" ko "suna Buwarnarjis, wanda ke nufin mutanen tsawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Yahuza
Wannan sunan na miji ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
wanda zai bãshe shi
"wanda zai bãshe da Yesu" Kalman nan "wanda" na nufin Yahuda Iskariyoti.