823 B
823 B
gan shi
"gan Yesu"
suka fãɗi a kasa ... yi ihu da ƙarfi, suka ce
A nan "su" na nufin aljannun. Sune suke sa mutanen da suka shige su su yi waɗannan abubuwa. Anan iya bayana wannan a fili. AT: "Sun sa mutanen da suka shige su su fãɗi kasa a gaban shi, su yi kuka a gare shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
sun fãɗi a gaban shi
Aljannun ba su fãɗi a gaban Yesu saboda suna kaunar shi ba ko suna so su yi masa sujada ba. Sun fãɗi a gabansa domin sun ji tsoronsa ne.
Kai Ɗan Allah ne
Yesu yana da iko a kan aljannun domin shi "Ɗan Allah" ne.
Ɗan Allah
Wannan laƙani ne mai muhimmanci na Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)
Ya umurcesu kwarai da gaske
"Yesu ya umurce aljannun"
kada su bayana shi
"kada su bayana ko shi wanene"