ha_tn/mrk/03/09.md

1.5 KiB

Muhimman Bayani:

Aya 9 ta faɗi abin da Yesu ya ce wa almajiransa su yi saboda gaggaruman taron mutane da ke kewaye da shi. Aya 10 ta faɗi dalilin da ya sa gagaruman tarons suna kewaye da Yesu. Bayanin da ke a waɗannan ayoyi sake kasa su don a bayana labarun daidai yadda sun faru, kamar yadda yake cikin UDB. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-events)

Ya ce wa almajiransa su shirya masa karamin jirgin ruwa ... kada su murkushe shi

A sa'ad da gaggaruman taron na kara matsowa kusa da Yesu, yana cikin hatsarin da za su iya murkushe shi. Ba da saninsu za su murkushe shi ba. Amma domin dai kawai akwai mutane da yawa.

Ya ce wa almajiransa

"Yesu ya gaya wa almajiransa"

Ya warkar da mutane da yawa, yadda duk waɗanda ... taba shi

Wannan ta gaya mana dalilin da ya sa mutane masu yawa suna kewaye da Yesu har sai da ya yi tunani cewa za su murkushe shi. AT: "Gama, saboda Yesu ya warkar da mutane da yawa, duk waɗanda ... taba shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-connectingwords)

Gama ya warkar da ... da yawa

Kalman nan "yawa" na nufin gaggaruman mutanen da Yesu ya warkar da su. AT: "Gama ya wakr da mutane da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

duk waɗanda suke da cuta suna koƙarin su zo wurin sa don su taɓa shi

Sun yi wannan ne saboda sun gaskanta cewa in sun taba Yesu za su warke. A nan iya bayana wannan a fili. AT: " dukkan mutane marasa lafiya sun nace zuwa suna kokarin sun taɓa shi domin su warke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)