ha_tn/mrk/03/05.md

748 B

Ya dube kewaye

"Yesu ya dube kewaye"

ya na baƙin ciki

"ya yi fushi sosai"

da taurin zuciyar su

Wannan ya bayyana yadda Farisiyawa ba sa shirye su ji tausayin mutum mai shanyayyen hannu da tausayi. AT: "domin ba sa shirye su ji tausayin mutumin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

miƙar da hannunka

"Mika hannunka"

hannunsa kuwa ya koma lafiyayye

AT: "Yesu ya komar masa da hannunsa lafiyayye" ko "Yesu ya sa hannunsa ya zama daidai yadda yake a dă" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

fara shirya măkirci

"fara yin dabara"

mutanen Hirudus

Wannan suna ne na yau da kullum na wata kungiyan siyasa da ke goyon bayan Hirudus Antibas.

yadda za su kashe shi

"yadda za su kashe Yesu"