940 B
940 B
a tsakiyar kowa
"a tsakiyar wannan taron jama'a"
Ya dace a yi abu mai kyau aranar Asabar ... ko a yi kisa?
Yesu ya faɗi wannan domin ya kalubalance su. Ya na so su amince cewa ya halatta a warkar da mutane ranar Asabar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
a yi abu mai kyau aranar Asabar ko a yi mugunta ... a ceci rai, ko a yi kisa
Waɗannan magana biyun suna da ma'ana kusan iri ɗaya, sai dai na biyun matsananci ne sosai. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
a cece rai ko a yi kisa
Mai yiwuwa zai yi taimako in an nanata "ya halatta" kamar ita ce tambayar da Yesu ya yi kuma a wata hanya. AT: "ya halatta a cece rai ko a yi kisa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
rai
Wannan na nufi rai na wannan jiki. Ya na kuma nufin mutum. AT: "wani daga mutuwa" ko "ran wani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Amma suka yi shiru
"Amma sun ki su amsa masa"