ha_tn/mrk/03/01.md

869 B

Mahaɗin Zance:

Yesu ya wakar da wani mutum ranar Asabar a cikin majami'a ya kuma nuna yadda ya ji game da abin da Farisiyawa sun yi da umurni game da Asabar. Farisiyawan da mutanen Hirudus su fara shirin yadda za su kashe Yesu.

wani mutum mai shanyayyen hannu

"wani mutum wanda gurgu ne a hannu"

Waɗansu mutane suna kallonsa sosai, su gani ko zai warkar da shi

"Wasu mutane na kallonsa Yesu sosai, su gani ko zai warkar da mutumin wanda ke da shanyayyen hannu"

Wasu mutane

Wasu Farisiyawa." Nan gaba, cikin [Markus: 3:6] waɗannan mutanen an gane su Farisiyawa ne.

don su zarge shi

Ida Yesu ya warkar da mutumin a ranar, Farisiyawan za su zarge shi cewa ya karya doka ta wurin yin aiki ranar Asabar. AT: "domin su iya zarginsa cewa bai yi daidai ba" ko "domin su iya zarginsa cewa ya karya dokan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)