ha_tn/mrk/02/27.md

588 B

Ai Asabar domin mutum aka yi

Yesu ya bayana a fili dalilin da Allah ya yi Asabar. AT: "Allah ya yi Asabar don mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mutum

"mutum" ko "mutane" ko kuwa "bukatun mutane." Wannan kalma na nufin mazaje da mataye dukka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

ba mutum domin Asabar ba

Kalmomin nan "aka yi" an fahimci ta daga maganar da ke a baya. Ana iya sake faɗin ta ana. AT: "ba a yi mutum domin Asabar ba" ko kuwa "Allah bai yi mutum domin Asabar ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)