ha_tn/mrk/02/15.md

740 B

gidan Lawi

"gidan Lawi"

Mutane masu zunubi

Farisiyawan sun yi amfani da jimlar nan "mutane masu zunubi" don suna nufi mutanen da ba sa bin doka kamar yadda Farisiyawan na nuna su yi.

masu yawan gaske suka bi shi

Ma'ana mai yiwuwa na kamar haka 1) "don akwai masu karɓar haraji masu yawan gaske da mutane masu zunubi wanda suka bi shi" ko kuwa 2)"gama Yesu yana da almajirai masu yawa sun kuma bi shi."

Me ya sa ya ci tare da masu karɓar haraji da masu zunubi?

Malaman attauran da Farisiyawan sun yi wannan tambayar don su nuna cewa ba su yarda da kirkin da Yesu ya nuna ba. Ana iya sa wannan cikin magana. AT: "Bai kamata ya ci da masu zunubi da masu karɓar haraji ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)