329 B
329 B
Amma don ku sani cewa
"Amma don ku sani." Kalman nan "ku" na nufin marubutan da kuma taron jama'an.
cewa Ɗan Mutum na da ikon
Yesu ya dubi kansa a matsayin "Ɗan Mutum." AT: "cewa ni Ɗan Mutum ne kuma ina da iko" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)
a gaban kowa
"a sa'ad da dukkan mutanen ke kallo"