ha_tn/mrk/01/45.md

1.0 KiB

Amma ya tafi

Kalman nan "ya" na nufin mutumin da Yesu ya warkar.

ya shiga yada labarin a ko'ina

A nan "yada labarin a ko'ina" na nufin cewa ya yi shaida wa mutane a wurare daban dabam game da abin da ya faru. AT: "fara gaya wa mutane a wurare da yawa game da abin da Yesu ya yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

har ya kai

Mutumin ya yada labarin har ya kai

cewa Yesu bai iya shiga wani gari a sarari ba

Wannan ita ce sakamakon yada labarin da mutumin ya yi so sai. Anan "sarari" na nufin "a fili."Yesu bai ba iya shigan farin ba domin mutane da yawa sun taru a gefensa. AT; "cewa Yesu bai iya shigar a fili ba" ko kuwa "cewa Yesu bai iya shigar garin ta hanyar da mutane za su iya ganinsa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wuraren da ba kowa

"wuraren kaɗaici" ko kuwa "wuraren da babu kowa"

daga ko'ina

Kalman nan "ko'ina" an yi amfani da ita don a nanata cewa mutane daga wurare da yawa ne suka zo. AT: "daga dukkan yankin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)