ha_tn/mrk/01/43.md

652 B

Ka tabbata ba ka gaya wa kowa ba

"Ka tabbata ba ka gaya wa kowa kome ba"

nu na kanka ga firist

Yesu ya ce wa mutumin ya nuna kansa ga firist domin firist ya duba fatansa ko kuturtan ya barshi da gaske. An bukaci wannan cikin dokar Musa, mutum ya kai kansa gaban firist in an tsarkake shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

nuna kanka

Kalman nan "kanka" na wakilcin fatan kuturun. AT: "Nuna fatanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

shiada a gare su

Zai fi kyau a yi amfani da "su" in mai yiwuwa ne a harshen ku. Ma'ana mai yiwuwa suna kamar haka 1) "shaida ga firist" ko kuwa 2) "shaida ga mutanen."