ha_tn/mrk/01/40.md

1011 B

Wani kuturu ya zo wurinsa, yana roƙonsa, ya durƙusa yana cewa

"Wani kuturu ya zo wurin Yesu, ya durƙusa yana roƙon Yesu yana cewa"

In ka yarda, ka tsarkake ni

Cikin jimla ta farko, kalman nan "a tsarkake ni", an fahimce ta saboda jimla ta biyu ne. AT: "In ka yarda ka tsarkake ni, to, za ka iya tsarkake ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

yarda

"so" ko kuwa "muradi"

za ka iya tsarkake ni

A lokacin littafi Mai Tsarki, mutum da ke da wani cuta da ta shafi fata, ana dubansa mara tsarki, sai ya warke gabakiɗaya . AT: "za ka iya warkar da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sai ya yi juyayi, Yesu

A nan kalman nan "ya yi" na nufin a ji tausayi game da bukatan wani. AT: "Da tausayi domin sa, Yesu" ko kuwa "Yesu ya ji tausayi domin mutumin, sai ya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Na yarda

Zai yi taimako in an ambata abin da Yesu ya yarda ya yi. AT: "Na yarda in tsarkake ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)