ha_tn/mrk/01/38.md

420 B

Mu tafi wani wuri

"Ya kamata mu je wasu wurare." A nan Yesu ya yi amfani da kalman nan "mu" don yana nufin kansa da kuma Siman, Andarawas, Yakub da Yahaya.

Ya gama dukkan ƙasar Galili

Kalman nan "gama dukkan" zuguiguci ne aka yi amfani da ita don a nanata cewa Yesu ya tafi wurare da yawa lokacin da yake aikinsa. AT: "Ya tafi wurare da yawa a ƙasar Galili" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)