ha_tn/mrk/01/35.md

393 B

inda ba kowa

"wurin da zai iya zama shi kaɗai"

Siman da waɗanda ke tare da shi

A nan "shi" na nufin Siman. Waɗanda suke tare da shi kuma sune Andarawas, Yakub, Yahaya, mayiwuwa da wasu mutane.

Kowa na neman shi

Kalman nan "kowa" zuguiguci ne da ke nanata cewa mutane da yawa suna neman Yesu. AT: "Mutane da yawa suna neman ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)