ha_tn/mrk/01/29.md

674 B

Yanzu kuwa surukuwar Bitrus na kwanciye ba lafiya, zazzaɓi na damun ta

Kalman nan "yanzu" na gabatar da surukuwar Siman a labarin da kuma ƙarin haske ga labari game da ita. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-participants]] and [[rc:///ta/man/translate/writing-background]])

tashe ta

"sa ta ta tashi tseye" ko kuwa "ya sa ta ta iya saukowa daga gado"

zazzaɓin ya bar ta

Ana iya nuna wa a fili wanda ya warkar da ita. AT: " Yesu ya warkar da ita daga zazzaɓi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ta yi musu hidima

Ana nufin cewa an ba su abinci. AT: "ta ba su abinci da ruwan sha" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)