ha_tn/mrk/01/27.md

439 B

sun tambaye juna, "Me cece wannan?" Tabɗi! sabuwar koyarwa da iko? ... suka kuma yi masa biyayya!"

Mutanen sun yi amfani da tambayoyi biyu don su nuna mamakin su. Ana iya bayana tambayoyin kamar maganar motsin rai. AT: "suka cewa juna, "wannan da mamaki! Ya bada sabuwar koyarwa kuma ya yi magana da iko! ... suka kuma yi masa biyayya!'" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ya umurce

Kalman nan "ya" na nufin Yesu.