ha_tn/mrk/01/21.md

380 B

zo cikin Kafarnahum

"shiga Kafarnahum"

don yana koyar da su kamar wanda ke da iko ba kamar marubutan ba

Ra'ayin "koyarwa" ana iya bayana ta a fili in ana magana game da "wani wanda ke da iko" da kuma "marubutan." AT: "domin yana koyar da su kamar yadda wanda ke da ikon ke koyarwa ba kamar yadda marubutan ke koywarwa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)