466 B
466 B
cikin jirgin
Ana iy tsammani cewa jirgin na Yakubu da Yahaya ne. AT: "cikin jirginsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ɗinkin taruna
"gyaran taruna"
kira su
Zai zama da taimako sosai in ab faɗa dalilin da ya sa Yesu ya kira Yakubu da Yahaya. AT: "kira su su zo gare shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ma'aikata da aka yi hayar
"bayin da ke yi musu aiki"
sun bi shi
Yakubu da Yahaya sun tafi tare da Yesu.