ha_tn/mrk/01/16.md

557 B

ya ga Siman da Andarawas

"Yesu ya ga Siman da Andarawas"

suna jefa taru a teku

A nan iya bayyana ma'anar wannan magana a fili. AT: "jefa taru cikin ruwa don su kama kifi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Zo, ku bi ni

"Ku bi ni" ko kuwa "Ku zo tare da ni"

Zan mai da ku masuntan mutane

Wannan na nufin cewa Siman Andarawas za su koya wa mutane gaskiyar saƙon Allah don wasu ma su bi Yesu. AT: "Zan koya muku yadda za ku tara mutane zuwa gare ni kamar yadda kuna tara kifi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)