312 B
312 B
bayan an kama Yahaya
"bayan an sa Yahaya a kurkuku." AT: "bayan su kama Yahaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
shalar bishara
"gayawa mutane da yawa game da bisharar"
Lokacin ya yi
"Yanzu ne lokacin"
Mulkin Allah ya kusa
"Lokaci ya kusa da Allah zai fara mulki mutanensa"