ha_tn/mrk/01/12.md

340 B

Mahaɗin Zance:

Bayan Baftisman Yesu, yana cikin jeje kwanaki arba'in, ya kuma tafi Galilee don ya koyar ya kuma kira almajiransa.

iza shi ya fita zuwa

"tilasta Yesu ya fita zuwa"

Yana a jeji

"Ya zauna a jeji"

kwanaki hamsi

"kwanaki 40" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Yana tare da

"Yana tsakanin"