ha_tn/mrk/01/07.md

966 B

ya shaida

"Yahaya ya shaida"

wanda ko maballin takalminsa ban isa in durkusa in kwance ba

Yahaya ya kwatanta kansa da bawa don ya nuna yadda girman Yesu yake. AT: "ban isa in kaskantarciyar aikin cire takalminsa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor )

maballin takalminsa

A lwancan oƙacin da Yesu ke cikin duniya, mutane sun cika sa takalma wanda aka yi da fata suna kuma ɗaure ƙafafunsu da igiyar fata.

sunƙuya

"sunƙuya"

amma mai zuwa a bayana zai yi maku baptisma da Ruhu Mai Tsarki'

Wannan na kwatanta baftisman Yahaya da ruwa da kuma baftisma mai zuwan nan gaba da Ruhu Mai Tsarki. Wannan na nufin cewa baftisman Yahaya alama ce ta share zunuban mutane. Baftisma ta wurin Ruhu Mai Tsarki lallai zai wanke mutane daga zunubansu. In ya yiwu, yi amfani da kalma ɗaya ta "baftisma" anan kamar yadda kun yi amfani da shi ga "Yahaya mai baftisma" don kwatanci tsakanin biyun. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)