ha_tn/mrk/01/04.md

899 B

Yahaya ya zo

Ku tabbatar cewa masu karatu sun fahimci cewa Yahaya ne mai saƙon da anabi Ishaya ya yi maganarsa a ayan da ta rigaya.

Dukan kasar Yahudiya da dukan mutanen Urushalima

Kalmomin nan "dukan kasar" misalin ne ta mutanen da ke zama a kasar da kuma wanda ake nufin mafi yawan mutane, ba kowane mutum ba. AT: "Mutane daga Yahudiya da Urushelima" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

ya ka kuma yi masu baftisma a Kogin Urdun. suna furta zunubansu.

Sun yi wannan a lokaci ɗaya be. An yi wa mutanen baftisma domin sun tuba daga zunubansu. AT: A sa'ada suka tuba da zunubansu, Yahaya ya yi musu baftisma a Kogin Urdun"

abincinsa kuwa fara ce da zuma

Fara da zuma irin abinci biyu ne da Yahaya saba ci a sa'anda ya ke jeji. Wannan bai nuna cewa Yahaya ya cin waɗannan abinci a sa'ada yana yi wa mutanen baftisma ba.