1.3 KiB
Muhumin Bayani:
littafin Markus ta fara the anabcin annabi Ishaya game da zuwan Yahaya mai baftisma, wanda ya yi wa Yesu baftisma.
Ɗan Allah
Wannan laƙani ne mai mahimanci na Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)
a fuskarku
Wannan karin magana ce wanda ke nufin "a gabanku" (dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
fuskarka... hanyarka
A nan, kalman nan "ka"
wanda
Wannan na nufin mai sakon.
zai shirya hanyarka
Yin haka na nufin shirya mutane domin zuwan Ubangiji. AT: "zai shirya mutanen domin zuwanka" (dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Muryar wani na kira a jeji
Wannan za a iya bayyanata a jimla kamar haka. AT: "an ji muryar wani na kira a jeji" ko kuwa "Sun ji karar wani na kira a jeji"
Shirya hanyar ubangiji ... daidaita hanyarsa
wadannan maganganu suna nufin abu daya ne. (dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
Shirya hanyar Ubangiji
"sa hanyar Ubangiji ta shiryu." yin haka na madadin yin shiri domin sakon Ubangiji in ta zo. mutane na yi haka tawurin tuba daga zunubansu. AT: "shirya domin sakon Ubangiji a sa'ada ta zo" ko kuwa "Tuba da kuma shiri domin zuwan ubangiji" (dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])