Mika yana morar tambaya don jaddada cewa babu wani wanda yake aikata abin da Yahweh yake yi.
"cikin mu, zababbun jama'arka, wadanda suka tsira bayan hukuncinka"