ha_tn/mic/07/16.md

355 B

Za su sa hannuwansu a baka; kunnuwansu za su kurmance

Wannan yana nuna yadda suke mamaki, har ma ba za su iya yin wani abu ba. Duba UDB.

Za su lashi kura kamar maciji, da abubuwan da suke rarrafe

Duk maganganun nan biyu suna nufin abu daya. Za a wulakanta makiyan Allah gaba daya, za su zo wurinsa cikin fargaba don ganin al'amuran iko da yake yi.