412 B
412 B
Sa'an nan makiyana
Ba ga kansa kadai Mika yake magana ba. Yanan nufin makiyin dukkan jama'ar Isra'ila.
Ina Yahweh, Allahnka?
Makiyin yana morar tambaya don yi wa jama'ar Isra'ila ba'a. AT: "Yahweh, Allahnku, ba zai iya taimakonku ba"
Idanuna
AT: "Ni" ko "Mu"
za su gan ta
A nan "ta" yana nufin makiyan da suka azabtar da jama'ar Isra'ila.
da aka tattake ta
AT: "za a tattake makiyansu a kasa"