ha_tn/mic/07/03.md

625 B

Muhimmin Bayani:

Mika ya ci gaba da magana game da mutanen Isra'ila.

Hanuwansu suna da kyau

AT: "Mutanen suna da kirki kwarai"

Mutumin kirkinsu kamar kaya yake, mafi gaskiya kuma kamar shingen kaya yake

Wannan yana nufin cewa, hatta mafi kyau cikin shugabannin Isra'ila suna cutarwa, kuma ba su da amfani.

Ranar da mai tsaronku suna yi shela, ran na za a abka muku da hukunci

A nan, "ku" yana nufin jama'ar Isra'ila. AT: "Annabawansu sun fada musu cewa Yahweh zai hukunta su"

Yanzu rudewarku ta zo

Wannan yana iya nufin nasarar yaki a kansu. AT: "Yanzu ta zo, kuma ba za su fahimci abin da yake faruwa ba"