ha_tn/mic/05/10.md

405 B

Zai kasance a wannan ranar

Wannan yana nufin wani lokaci da ba a sani ba a nan gaba, mai yiwuwa a lokacin bauta.

Zan kashe dawakanku, in hallaka karusanku

Mutanen Isra'ila suna mafani da dawaki da karusai a lokacin yaki ne kadai. Mai yiwuwa kuma ya shafi kawance da kasashen waje, garuruwan arna. Allah ba ya so mutanen su dogara ga kayan yakinsu don kare kansu fiye da yadda suke dogara gare shi.