ha_tn/mic/05/08.md

460 B

tsakanin al'ummai, a cikin mutane da yawa

Wadannan kalmomi biyu suna da ma'ana daya, kuma suna jaddada cewa "Ringin Yakubu" za su zauna a kasashe dabam-dabam masu yawa.

kamar yadda zaki yake a cikin namomin jeji, kamar yadda dan zaki yake a cikin garkunan tumaki. Sa'ad da ya ratsa, yakan tattaka, ya yi kaca-kaca da su

Wannan yana jadda cewa jama'ar Isra'ila za su sami iko da karfin hali yayinda suke bauta, don su hukunta, su hallaka abokan gabansu.