ha_tn/mic/05/06.md

726 B

Za su mallaki kasar Asiriya

A nan ana maganar nasara a kan Asiriyawa kamar kula da garken tumaki.

kasar Nimrod

Wannan wani suna ne na kasar Asiriya. Nimrod mafarauci ne, kuma shugaba a da. Masu fassara suna kara wannan bayanin kasan shafin: "Sunan 'Nimrod' yana nufin 'tawaye'".

kofofinta na shiga

Za a iya fahimtar wannan a matsayin "cikin kofofinta". Kofofin birni wurare ne da jama'a inda shugabanni sukan yanke muhimman shawarwari.

Zai cece

"Mai mulkin zai ceci"

kamar raba daga wurin Yahweh

Wannan yana jaddada cewa mutanen Yahuza za su zama al'umma mai wartsakewa, da albarka.

wanda ba ya jinkiri don mutum, kuma ba ya jiran 'ya'yan bil'adama

AT: "kuma za su yi jira ga Allah, su dogara gare shi"