ha_tn/mic/03/09.md

503 B

Kuna gina Sihiyona da jini, kuna kuwa gina Yerusalem da zunubi

Masu arziki suna gina wa kansu kyawawan gidaje, sau dayawa ta wurin zaluntar matalauta.

jini

A nan, "jini" yana nufin kisankai.

Ba Yahweh yana tsakiyarmu ba? Ba masifar da za ta same mu

Mika yana fadin maganar shugabannin da suke kuskuren tunanin cewa Yahweh ba zai hukunta su saboda ayyukan zunubansu ba. A nan, kalmar Ibraniyanci na "mugunta" daya ne da kalmar da ke nufin "masifa" a 2:3, wanda muhimmiyar kalma ce a littafin.