ha_tn/mic/03/01.md

538 B

Muhimmin Bayani:

Sura ta 3 tana maida hankali a kan malalatan shugabanni a Isra'ila.

na ce

A nan "na" yana nufin Mika.

Bai kamata ku san shari'a ba?

Mika yana morar tambaya wajen tsautar wa shugabannin domin ba su kare mutane, ko ba su yi musu adalci.

kuna fede fatun mutane, kuna yanka su gunduwa-gunduwa kamar naman da za a sa a tukunya

Mika ya mori wannan mumunan misali na mahauci yana yayyanka naman dabba, don jaddada yadda Allah yake fushi da shugabannin saboda yadda suke yin keta ga wadanda ya kamata suna karewa.