ha_tn/mic/02/12.md

375 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana. A karshen wannan surar, Yahweh ya nuna kansa a matsayin makiyayi wanda yake kare mutanensa. Mai yiwuwa musamman yana magana ne da wadanda suke a Urushalima, wadanda suka dawo daga Assuriya.

Wanda zai bude hanyarsu ... Yahweh zai yi musu jagora

Wannan misali ne na Sarki yana jagorantar jama'arsa daga birnin da aka kulle.