ha_tn/mic/02/09.md

469 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana da azzaluman masu arziki a Isra'ila.

kukan kawar da albarkuna har abada daga wurin 'ya'yansu

Gaba daya dai, wannan yana nufin albarkun da Allah ya ba wa mutanensa. Yana iya nufin 1) zama mamallakan gonaki a Isra'ila, 2) albarka a nan gaba, ko 3) iyayen 'ya'yan, manoman da suke aiki tukuru domin kafa kasar.

za a halakata da halaka ta har abada

AT: "Zan hallaka ta gaba daya"

za a dube shi

AT: "za a dube ku"