ha_tn/mic/02/03.md

872 B

wannan jama'a

"Wannan jama'a" tana nufin daukacin al'ummar Isra'ila, wadda masu arzikinta suke zaluntar matalauta. Hakkin zunuban shugabannin yana dawowa kan dukkan al'ummar.

wadda ba za ku iya fid da wuyarku ba

Yahweh yana nufin hukuncinsa kamar nawaya a wuyarsu. Zai zama abin da zai kaskantar da girmankai masu arziki.

kuka da bakin ciki mai zafi

"za su yi kuka suna ihu"

Kaka zai kawar da shi daga gare ni?

Abokin gaba yana morar wata tambaya a wakarsu don bayyana mamakin da masu arzikin Isra'ila suka ji don Alah ya kwace kasarsu ya bayar da ita a ga wani dabam, kamar yadda su ma suka kwace kasar daga hannun matalauta. AT: "Ya karbe daga wurina"

Don haka, ku masu arziki, ba za ku sami zriyar da za su raba yankinku ta wurin kuri'a a taron jama'ar Yahweh ba.

Wadanda suka kwace gonaki daga matalauta ba za su sami gadon da suka hana wadansu ba.