Yanzu a Mika 2:1-11, an kau da hankali daga hukuncin da za a yi wa garuruwan zuwa shugabanni a Isra'ila wadanda suke zaluntar matalauta, kuma ba su bin dokokin Allah.