694 B
694 B
An ba ni dukka iko
AT: "Ubana ya ba ni dukkan iko" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
a cikin sama da ƙasa
An yi amfani da "sama" da "ƙasa" anan don a bayyana kowa da komai a cikin sama da ƙasa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)
na dukkan al'ummai
A nan "al'ummai" na nufin mutane. AT: "na dukkan mutanen duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
cikin sunan
A nan "suna" ya na nufin iko. AT: "ta wurin ikon" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Uba ... Ɗa
Waɗannan muhimmin laƙabi ne da ke kwatanta ɗangantaka sakanin Allah da Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)