ha_tn/mat/28/16.md

418 B

suka yi masa sujada, amma waɗansu suka yi shakka

AT: 1) sukka yi wa Yesu sujada ko da shike waɗansu sun yi shakka, ko 2) waɗansu sun yi wa Yesu sujada, amma waɗansu ba su yi masa sujada ba domin sun yi shakka.

amma waɗansu suka yi shakka

Ana iya bayyana abin da almajiran sun yi shakka. AT: "waɗansu sun yi shakka cewa shi ne Yesu kuma wai ya rayu kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)