ha_tn/mat/28/14.md

629 B

Idan wannan rahoto ya isa wurin gwamna

"Idan gwamna ya ji cewa kuna barci ne lokacin da almajiran Yesu sun ɗauke jikinsa"

gwamna

"Bilatus" 27:2

za mu lallashe shi mu ja hankalinsa mu raba ku da damuwa

"kad ku damu. Za mu ɗauke shi don ka da ya hukunta ku."

yi yadda aka umarcesu

AT: "yi abin da firistoci sun ce masu su yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Wannan rahoto ya bazu a tsakanin Yahudawa, ya ci gaba har zuwa yau

"Yahudawa dayawa sun ji wannan rahoto sun kuma cigaba da faɗa wa waɗansu har zuwa yau"

har zuwa yau

Wannan na nufin lokacin da Matthew ya rubuto littafin.