ha_tn/mat/28/11.md

368 B

tattauna al'amarin da su

"daidaita shiri a sakaninsu." Firistoci da dattawa sun yarda su ba sojoji kuɗin.

Ku gaya wa sauran cewa, "Almajiran Yesu sun zo ... lokacin da muke barci

AT: "Gaya wa waɗansu cewa almajiran Yesu sun zo ... lokacin da kuke barci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-quotations]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])