ha_tn/mat/28/05.md

938 B

matan

"Maryamu Magadaliya da kuma wata mata mai suna Maryamu"

wanda aka gicciye

AT: "wanda mutane da sojoji suka gicciye" ko "wanda suka gicciye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gaya wa almajiransa, 'Ya tashi daga matattu. Duba, ya tafi Galili, can zaku same shi.'

Wannan magana ne a cikin magana. AT: "gaya wa almajiransa cewa ya tashi daga matattu kuma Yesu ya tafi Galili inda za ku gan shi." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Ya tashi

"Ya rayu kuma"

daga matattu

Daga cikin dukka waɗanda sun mutu. Wannan magana ya kwatanta dukka matattu a cikin karkashin duniya. Tashi a cikinsu na nufin rayuwa kuma.

wuce ku ... za ku gan shi

A nan "ku" ɗaya. Ya na nufin matan da almajiran. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

na faɗa maku

Anan "ku" na nufin matan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)