678 B
678 B
Bayanuwarsa
"Bayanuwar mala'ikan"
kamar walkiya
Wannan magana ne da ke nanata yadda hasken kamannin mala'ikan yake. AT: "na da haske kamar walkiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
tufafinsa kuma fari fat kamar suno
Wannan magana ne da ke nanata yadda tufafin mala'ikan yake da fari da kuma haske. AT: "tufafinsa fari ne sosai, kamar suno" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])
zama kamar matattun mutane
Wannan magana ne da ke nufin cewa sojojin sun faɗi kuma ba su motsa ba. AT: "sun faɗi a ƙasa sun kuma kwanta kamar matattun mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)