ha_tn/mat/28/01.md

873 B

Mahaɗin Zance:

Wannan ya fara labarin tashiwar Yesu daga matattu.

Yanzu da daddare ranar Asabaci, rana ta fari ga mako ta fara gabatowa

"Da Asabar ya wuce, daidai haurowar rana da safe ran Lahadi"

Yanzu

An yi amfani da wannan kalma anan ne don a sa alama a ainahin labarin. Anan Matiyu ya fara maganar wata sabuwar sashin labarin kenan.

ɗayan Maryamun

"ɗayan matan mai suna Maryamu." Wannan Maryamu uwar Yakubu da Yusufu. (Dubi: [Matthew 27:56])

ku ga

Kalmar "ku ga" a nan yana sa mu mu sa hankali ne ga bayanin ban mamaki da ke biye. Harshenku na iya samun wata hanyar yin haka.

aka yi girgizar ƙasa mai ƙarfi, saboda mala'ikan Ubangiji ya sauko ... ya murgine dutsen

AT: 1) girgizan kasan ya faru domin mala'ikan ya sauko ya kuma murgine dutsen ko 2) dukka abubuwannan ya faru a lokaci ɗaya.

girgizar ƙasa

wata girgizan ƙasa mai ƙarfi